Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An ceto bakin haure 800 a tekun Madetareniya


Bakin Haure

A kalla mutane 800 aka ceto daga cikin kwale-kwalen da ke neman nutsewa a kokarinsa na ketawa ta kan tekun Madetereniya.

An haura da bakin hauren zuwa gabar jiragen ruwa dake Sisili. Mafi yawancin mutanen daga kasashen Sudan, Eritria da Syria suka fito. Akwai mata da yara da dama a cikin tawagar tsallakewar kamar yadda aka gansu sun yi sahu suna karbar abin sawa a baka.

Wasu kuma bayan an cece su an mika su zuwa garin Pozalo dake kudu maso gabashin Sicily. Ceton ya zo ne kwanaki kadan da kifewar kwale-kwalen wasu bakin hauren da suka nutse a kusa da gabar tekun Libya.

Wadanda suka halaka din a baya duk sun fito ne da Senegal, Mali da Benin kamar yadda hukumar ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya suka sanar.

Bidiyo

Shugaban Gwamnatin Rikon Kwarya A Mali Goita Ya Tsallake Rijiya Da Baya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Sanarwar Neman Afuwa daga Malam Abdujabbar Kabara
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:36 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Yi Tattaki Gida Bayan Ya Idar Da Sallar Eid El-Kabir a Daura
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:06 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Zauren VOA: Najeriya da Kaubalen 'Yan Aware - 005
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:55 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Matsalar Tsangwamar Mata Masu Saka Abaya A Kanon Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG