Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Dakatar da Babban Alkalin Kotun Kolin Najeriya

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya dakatar da babban alkalin kotun kolin Najeriya Walter Samuel Onneghen, ya kuma ba Ibrahim Tanko Muhammed rikon kwarya a matsayin babban alkalin kotun kasar.

Photo: Nigerian Presidency (Official publication)

XS
SM
MD
LG