Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Fara Ganawar Siyasa a Kasar Burundi.

A yau ne wakilin kwamitin sulhun Majalissar Dinkin Duniya ya isa kasar Burundi don tattaunawar siyasa da za a yi tsakanin gwamnatin kasar da 'yan adawa.

Karo na biyu ke nan da Majalissar Dinkin Duniya ta tura wakilai zuwa kasar cikin kasa da shekara daya, abinda ke nuni da cewa akwai damuwa akan tashe-tashen hankulan da ke faruwa a kasar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG