Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Fara Zaben Kananan Hukumomi A Kasar India


Niger Elections

An fara zabe a kasar India, amma akasar Hoduras ko 'yan adawa ne suka bukaci a soke zaben shugaban kasa da aka gudanar a watan jiya

A wannan karon za a iya cewa Prime MInista India Narendra Modi zai fuskanci zabe mai cike da wahala tun bayan lokacin da ya kama ragamar mulki a shekarar 2014.

Yau ne ne dai masu jefa kuria suke zabar shugaban karamar hukuma a garin su ta Gujarat.

Jamiyyar sa ta Bharatiya zata yi karo da babban kalubale muddin tana son taci gaba da kasancewa kan karagar mulki a kudancin jihar tasu, inda Modi yake shugabanci na kusan tsawon shekaru 13 kafin ya bayyana a matakin shugabanci kasar.

Masu kula daal’amurran siyasar kasar suka ce muddin shugaban naso ya samu galaba to sai ya samu wanda ke da farin jinin da zai iya samun nasara kaf daya a yankin nasa

A wuri daya kuma ‘yan adawa akasar Hundarus, na jamiyyuu biyu daban-daban sun bukaci a rusa zaben shugaban kasa da aka yi.

Salvador Nasralla da Octavia Pineda ko wanannen su ya gabatar da takardan korafin sa jiya juma’a na bukatar a soke zaben da aka gudanar ranar 26 ga watan jiya.

Sakamakon dai ya nuna cewa shugaba dake kan karagar muki Juan Orlando Harnendez na gaban Nasralla da yartazarar maki daya da digo 6.

Dama da dai bayanan farko sun bayyana cewa ga bisa dukkan alamu Harnedez ne zai lashe zaben da ‘yar tazara kalilan

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG