Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Gudanar Da Zanga-Zangar Lumana A Berkeley Na Jihar Califonia


Morocco Protest

Tituna a birnin Berkeley a jihar Califonia dake nan Amurka ya cika makil da dan mutun domin gudanar da zanga-zangar maida martani duk ko da kokarin hana wannan zanga-zangar

Duk da soke zanga-zangar 'yan ra'ayin rikau, wadda ta janyo zanga-zangar mai da martani, masu zanga-zangar mai da martanin sun cika titunan Berkeley na jahar California jiya Lahadi.

Jiya Lahadi ta zama rana ta biyu a jere da ake ta zanga-zanga a San Francisco Bay. Ranar Asabar masu zanga-zangar mai da martani sun fito da dama don kalubalantar taron masu ra'ayin rikau, wanda aka yi wa taken Taron 'Yan Kishin Kasa, to amma, shi dinma, an soke shi. Magajin Garin San Francisco ya ayyana nasara kan abin da ya kira kungiya mai yada kiyayya.

'Yansanda a Berkeley, a tsallaken San Francisco Bay, sun kafa shinge a zagayen wani wurin shakatawa, inda aka shirya yin daya gangamin jiya Lahadi. Hukumomi sun kuma kafa shingayen karafuna da 'yansanda ke kula da su.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG