Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Gudanar Da taron Tunkarar Sauyin Yanayi A Yamai, Nijer

Shuwagabanin kasashen yankin Sahel na gudanar da taro a yau litinin a jamhuriyar Nijer da nufin tayarda masu hannu da shuni daga barci dangane da  kudaden da suka dauki alkawalin  bayarwa domin tunkarar illolin canjin yanayi.

Photo: Sulei Mumuni Barma (VOA)

XS
SM
MD
LG