Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An gudanar Da Zanga-Zanga Kishiyoyin Juna a Amurka


ABUJA: Ndume protest

An gudanar da zanga-zanga kishiyoyin juna a wasu biranen Amurka masu yawa

A ranar Asabar, tsakanin kungiyoyi da suke adawa da manufofin shari'a, da kuma wadanda suke zanga zangar cewa ana nunawa Musulmi bambamci.

'Yansanda wadanda suka kafa shingaye sun raba tsakanin kungiyoyin biyu.

Haka nan an gudanar da irin wadannan zanga zanga a birane ne fiye da ashirin a duk fadin Amurka, da suka hada da: Harrisburg a jihar Pennsylvania, da Chcago a jhar Illinois, da Austin a jahar Texas, da kuma San Bernadino a jahar California, inda a shekarar 2015, wani mutum da matarsa wadanda suka amsa kiran kungiyar ISIS, suka kashe mutane 14, da jikkata wasu ashirin 22 a wani harin kan mai uwa-da-wabi da suka kai a birnin.

Facebook Forum

An Yi Jana’izar Idriss Deby Yayin Da Makomar Chadi Ke Cike Da Rashin Tabbas
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:38 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Yadda Aka Kashe Sojojin Najeriya 11 A Jihar Benue Da Ke Arewacin Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Wani Sirri Da Tsohon Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou Ya Fadawa ‘Sarki Sanusi II’
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:23 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG