Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kai Hari A Wani Masallacin Kasar New Zealand

Yanzu haka an kai hari a wasu Masallatai biyu a kasar New Zealand, 'yan sandan kasar sun kai dauki gaggawa a guraran da abun ya faru.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG