Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Wasu daga cikin bindigoginsa

An Kama Jami'in Tsaron Gabar Ruwan Amurka Da Yunkurin Kai Harin Ta'addanci

Yan sanda sun kama Christopher Paul Hasson ne a makon daya gabata da zargin mu'ammala da miyagun kwayoyi da makamai, inda daga baya suka gano shirinsa na kai hari kan wasu 'yan Democrat da kuma 'yan Jaridu.

Wasu daga cikin bindigoginsa Photo: AP

XS
SM
MD
LG