Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kama Wasu Jami’an Tsaro Da Ake Zargi Da Sayar Da Albarusai


A Najeriya, gamayyar zaratan sojoji da na maharba na shahararren maharbin nan mai yakar ‘yan fashi da kuma barayi, Alhaji Ali Kwara, sun yi nasarar kama wasu jami’an tsaro na farin kaya da ake kira Civil Defense su guda 26, da kuma jami’an soji guda 6, da ake zarginsu da saida albarusai, ga ‘yan ta’adda da kuma masu satar mutane domin neman kudin fansa.

Da yake bayani wa manema labarai dangane da kama jami’an, Alhaji Ali Kwara, ya ce yawancin lokaci ‘yan ta’adda na samun albarusai ne daga wurin jami’an tsaro bata gari.

Daga bisani wasu daga cikin jami’an tsaron farin kayan da aka kaman, wato civil defense, sun yi bayanin yadda su ke samun albarusan da kuma yadda su ke sayar da su.

Ga cikakken rahoton wakilin muryar Amurka, Abdulwahab Muhammad.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:04 0:00

Facebook Forum

An Yi Jana’izar Idriss Deby Yayin Da Makomar Chadi Ke Cike Da Rashin Tabbas
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:38 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Yadda Aka Kashe Sojojin Najeriya 11 A Jihar Benue Da Ke Arewacin Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Wani Sirri Da Tsohon Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou Ya Fadawa ‘Sarki Sanusi II’
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:23 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG