Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kammala Wasan Kokawa Ta Gargajiya Ta Kasa Karo Na 42 A Nijar

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:16 0:00

An kammala wasan karshe na gasar kokawa ta gargajiya ta kasa karo na 42 a Jamhuriyyar Nijar inda ‘yan kokawa tamanin daga yankuna takwas na kasar suka fafata a wannan gasa mai farin jini.

XS
SM
MD
LG