WASHINGTON, DC —
Cikin shirin Abari Ya Huce an na wannan makon an karrama marigayi Alhaji Adamu ‘Dan Mayara Fulato, inda acikin shirin za’aji hirar da shirin ya taba yi da shi kan rayuwar sa da kuma tattaunawa da wani babban aminin sa Baba Sale wanda shine ya wanki gawarsa.
Saurari Shirin Abari Ya Huce.