Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Karrama Wasu Matasa A NIjar Saboda Kishin-Kasa


Hoton matasan da aka karrama da sauran su.

Bincike ya nuna cewa matasan sun taka muhimmiyar rawar gani wajen dukufa kan ayyukan raya kasa da al'uma.

Tawwagar matasan da suka wakilici jamhuriyar NIJER a haduwar YALI ta 2017, watau taron shekara shekara na matasa daga nahiyar Afirka karkashin shirin da tsohon shugaban Amurka Barack Obama ya kafa; ta karrama wasu matasan kasar bayan da bincike ya gano cewa, sun fi takwarorinsu gwada son kasa bisa la’akari da yadda suka taka rawar gani a aiyukan sa kai don ci gaban al’uma.

Da yawa daga cikin wadandan aka karraman, sun bayyana farin cikin su, kuma sun ce wannan zai kara karfafa musu guiwa su ci gaba da gudanar da irin wadannan ayyuka.

Jakadan Amurka a jmahuriyar Nijar, Eric P. Whitaker, wanda ya halarci dukkan nin bikin, yayi alkawarin Amurka zata ci gaba da tallafawa matasan jamhuriyar Nijar ta ko wani fanni, kama daga karatu da sanin makamar aiki da sauransu.

Ga karin bayanin da wakilin Sashen Hausa Sule Mummuni Barma ya aiko mana daga Niamey.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:55 0:00

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG