Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Kotun Soja Ta Musamman A Garin Maiduguri

An Kori Wani Sojan Da Ya Aikata Fyade Ma Yarinya A Maiduguri

Bayan da kotun soja da ke zama a Garin Maiduguri, hedikwatar jahar Borno, ta samu sojan sama Flight Lt. Matins Enweran da laifin aika ta fyade ga wata yarinya 'yar shekaru 14 kuma yar gudun hijra da ke zaune a sansanin Bakasi, kotun ta kore shi daga aikin soja tare da rage masa mukami.

Kotun Soja Ta Musamman A Garin Maiduguri Photo: Haruna Dauda (VOA)

XS
SM
MD
LG