Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Wakilan bangarorin dakarun Sudan da na shugabannin masu zanga zanga a lokacin da aka kulla yarjejeniyar kafa gwamantin hadaka

An Kulla Yarjejeniyar Kafa Gwamnatin Hadaka a Sudan

Gabanin a kai ga cimma wannan matsaya, an kwashe watanni ana jerin zanga zanga, wadanda suka faro tun daga watan Disambar bara, kan tsadar farashin man fetur.

Wakilan bangarorin dakarun Sudan da na shugabannin masu zanga zanga a lokacin da aka kulla yarjejeniyar kafa gwamantin hadaka Photo: Reuters

Gabanin a kai ga cimma wannan matsaya, an kwashe watanni ana jerin zanga zanga, wadanda suka faro tun daga watan Disambar bara, kan tsadar farashin man fetur.

XS
SM
MD
LG