Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kwaso 'Yan Kasar Najeriya Daga Afirka ta Tsakiya

Gwamnatin Najeriya ta kwaso 'yan kasar 1424 daga Bangui kasar Afirka ta Tsakiya kamar yadda hukumar dake bayarda agajin gaggawa ko NEMA a takaice ta bayyana. Rikicin kasar Afirka Ta Tsakiya ya fitar da kusa da mutane miliyan daya daga muhallansu ko kuma kashi daya cikin biyar na duk al'ummar kasar lamarin kuma na shafar aikin agaji musamman a babban birnin kasar Bagui kamar yadda hukumar 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ko UNHCR a takaice ta sanar.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG