Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Maido Da Hanyoyin Sadarwar Talho, Yanar Gizo a Kashmir

“Cikin shekaru 72 da suka gabata, mun kuduri aniyyar ganin mun zabi makomarmu, saboda haka, muna masu nanata cewa, a ba mu ‘yancinmu.” in ji daya daga cikin jagororin masu zanga zangar.

Yadda dakarun Indiya suka mamaye yankin Kashmir bayan da hukumomin New Delhi suka janye 'yancin cin gashin kai da aka ba yankin Photo: AP

“Cikin shekaru 72 da suka gabata, mun kuduri aniyyar ganin mun zabi makomarmu, saboda haka, muna masu nanata cewa, a ba mu ‘yancinmu.” in ji daya daga cikin jagororin masu zanga zangar.

XS
SM
MD
LG