Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Jihar Oyo Ta Nada Sabon Olubadan


Nigeria.

Badun tayi sabon sarki, mai girma Oba salihu Akonmu na 41.

Ranar Jumma'a ce gwmnatin jihar Oyo ta ayyana hutu a duk fadin wunin domin karrama sabon sarkin masarautar Badun, da ake kira Olubadan na 41.

Gwamnan jihar Senata Abiola Ajimobi ne ya jagoranci bikin bada sandar. Gwamna Ajimobi yace basaraken ya cika dukkan sharuddan da gwamnatin jihar ta gindaya domin zama basarake.

Gwamna Ajimobi, yace gidajen sarauta biyu ne suke sarautar badun, gidan Balogun, da kuma ta Otun.

A jawabinsa Oba Salihu Akanmu Olusuko, ya godewa ALlah da kuma dokacin jama'ar jihar saboda irin goyon bayan da suka bashi.

Gwamnoni na yanzu da soffi, manayan jami'an gwamnati, da sarakunan gargajiya ciki harda mai alfarma sarkin Musulmi Sir Abubakar Sa'ad na uku.

Ga rahoto.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:03:17 0:00

Arewa A Yau

Arewa A Yau
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:00:47 0:00
XS
SM
MD
LG