Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Saka Dokar Hana Fita A Jihar Taraba Daga Yamma Zuwa Safe

Yanzu haka gwamnatin jihar Taraba ta kafa dokar hana fita daga yamma har zuwa shida na safe, yayin da ake cigaba da bada sakamakon zaben gwamna a jihar.

Photo: Ibrahim Abdul-Aziz (VOA)

XS
SM
MD
LG