An mika ma’aikatan kamfanin Hyundai ga jamii’an Koriya ta Kudu jiya jumma’a da yamma.
Babu wani bayani daga jami’an Gwamnatin Koriya ta Kudu ko na kamfanin Hyundai dangane da tataunawar da ta kai ga sakin mutanen, ko an biya kudin fansa ko kuwa babu.