Accessibility links

An Sami Maganin Hana Mata Zuban Jini Bayan Haihuwa

Wata uwa da jariri bayan haihuwa

Wata kungiya mai suna TSHIP, dake aiki tare da hukumar raya kasashen Africa, USAID, ta bayanna cewa an sami wani magani mai hana mata zubar da jini bayan haihuwa.

Wata kungiya mai suna TSHIP, dake aiki tare da hukumar raya kasashen Africa, USAID, ta bayanna cewa an sami wani magani mai hana mata zubar da jini bayan haihuwa.

Wannan na daga cikin kokarin da ake yi na shawo kan mace-macen mata ta dalilin haihuwa.

A cikin bayaninta wurin wani taron lafiya da aka yi a birnin tarayyar Abuja, Kungiyan TSHIP tace ana samun nasara sosai kuma tuni aka fara ba mata maganin a jihohi da dama na Najeriya.

Wakilin Sashen Hausa Nasiru Adamu Elhikaya ya harci taron ya kuma rubuta rahoto a kai.

XS
SM
MD
LG