Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Samu Bullar Cutar Lassa a Ogun


Wani mutum mai sayar da maganin bera

A karon farko san samu bayyanara cutar zazzabin Lassa ko kuma Lassa Fever a jihar Ogun da ke kudu maso yammcin Najeriya

Rahotanni sun ce matar mai shekaru 28 ta fara zazzabi ne tare da nuna alamun kamuwa da cutar bayan da ta dawo daga wata jana’iza a jihar Ebonyi.

Cutar ta Lassa wacce ake kamuwa da ita daga beraye ta yi kamari a wasu sassan Najeriya.

Tun a karshen shekarar da ta gabata ne cutar ta kunno kai inda mutane da dama suka kamu da ita yayin da wasu ma suka rasa rayukansu.

jami'an kiwon lafiyar kasar sun ce tsabta na daga cikin matakin farki da mutane za su dauka domin kare kansu daga cutar.

Sannan akwai bukatar a daina barin abinci a bude musamman inda beraye ke shawagi.

Saurari wannan rahoton wakilin Muryar Amurka, Hassan Umaru Tambuwal daga Ibadan domin samun karin bayani kan bullar cutar a jihar Ogun:

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:55 0:00
Shiga Kai Tsaye

Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46

Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris

BIDIYO: Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:51 0:00

An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris

BIDIYO: An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46
please wait

No media source currently available

0:00 1:45:22 0:00
XS
SM
MD
LG