Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Yankewa "El Chapo" Hukuncin Daurin Rai da Rai

An samu yankewa babban madugun kwayar nan na kasar Mexico, Joaquin Guzman wanda aka fi sani da “El Chapo’ hukunci, akan laifin safarar kwaya da sauran wasu laifuka a birnin New York.

El Chapo Photo: AP

XS
SM
MD
LG