Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Yi Taron Gaggawa Na Tsaro Game Da Hare-Haren Da Aka Kai Wasu Kauyukan Abuja


jami'an tsaro a Najeriya na kokarin tabbatar da tsaro a sassa da dama na kasar
jami'an tsaro a Najeriya na kokarin tabbatar da tsaro a sassa da dama na kasar

Yayin da matsalolin tsaro a Najeriya ke dada sauki, akan samu tashe-tashen hankula jija-fita, kuma hukumomi sun sha alwashin shawo kan lamuran.

Ministan Birnin Tarayyar Najeriya Abuja Muhammad Bello ya sha alwashin gudanar da cikakken bincike kan hare-haren da aka kai wasu kauyukan Abuja, da su ka yi sanadin mutuwar mutum guda da kuma kama wasu 10.

Ministan, wanda ke jaddada hakan ga ‘yan jarida bayan taron gaggawa jira Jumma’a da shugabannin al’ummomin da aka kai wa hare-haren, ya yi kira ga jama’a da a kai zuciya nesa dayake hukuma ta shiga al’amarin. Shi ma da yak e bayani ga wakilinmu, Kakakin Ministan Malam Abubakar Sani, y ace a Karamar Hukumar Kuje ne aka kai hare-haren kuma tuni Ministan y aba da jami’an tsaron umurnin tabbatar da tsaro ga jami’an tsaro; ya ce hadda a cikin birnin tarayyar Najeriya Abuja ma an dau matakan tsaro.

One Malam Shu’aibu Mungadi, an expert on the Capital Territory Abuja, y ace wata babbar mafita it ace kyautata ma bangaren tsaro rayuwa ta yadda bangaren shi kuma zai samu sukunin sa ido sosai kan miyagu ciki har da masu amfani da wayoyin salula don aika-aikarsu.

Ga wakilinmu a Abuja Hassan Maina Kaina da rahoton:

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:53 0:00

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG