Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Yiwa Limaman Abuja Bita Akan Zaben 2019

Majalisar limaman Abuja ta bukaci limamai su ci gaba da tsayawa kan gaskiya da gujewa marawa wani bangaren siyasa baya musammanma ganin gabatowar zaben shekarar 2019 dake tafe.

Photo: Mahmud Ibrahim Kwari (VOA)

XS
SM
MD
LG