Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Binciken Wasu 'Yan China Da Suka Nemi Bada Cin Hanci a Sokoto

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a yankin Sokoto ta kulla kawance da hukumar kula da shige- da -ficen baki ta kasa domin tabbatar da halaccin kasancewar wasu 'yan kasar China a Najeriya, mutanen da suka yi yunkurin bada toshiyar bakin naira miliyan 100.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG