Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana ci Gaba Da Bayyana Ra’ayi Game Da Fitar Nigeria Cikin Fatara


An unidentified woman and her two children beg for money and food.

Tsohon Gwamnan jihar Sokoto Alhaji Dalhatu Attahiru Bafarawa yabi sahun 'yan Nigeria wajen bayyana raayoyin su game da ficewar Nigeria daga cikin fatara

Daya daga cikin masu bayyana raayoyin su, shine tsohon gwamnan jihar Sokoto Alhaji Dalhatu Attahiru Bafarawa.

Tsohon gwamnan yace ba gwamnati ce zata rika yayata wannan batu ba, kamata yayi ta bari a gani a zahiri.

Su ma wasu da suka bayyana nasu raayin sunce su dai a nasu ganin har yanzu da sauran rina a kaba.

Wasu ko cewa suka yi wannan yana nuna cewa an samu shugabanni masu kishin talakkawa.

Ga Lamido Abubakar Sokoto da Karin Bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:40 0:00

Facebook Forum

Bidiyo

Yadda Wani Mutum Ya Mari Shugaban Faransa Emmanuel Macron
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:37 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG