Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Ci Gaba Da Samun Matsalar Man Fetur A Nigeria


Karancin man fetur a Najeriya, Mayu 26, 2015

Matsalar man fetur da akeci gaba da fuskanta a Najeriya ya haifar da cece kuce tsakanin kanfanin samar da man na (NNPC) da majilisar Dattijai.

Har yanzu ana ci gaba da samun matsalar man fetur a Najeriya.

Wannan yasa har aka shiga cece kuce tsakanin ‘yan majilisar Dattawa da kanfanin main a Najeriya wato (NNPC).

Kanfanin na NNPC tace shugaban kasa ya bada umurnin a rage farashin ga ‘yan kasa, sabanin yadda aka sawo shi.

Wannan batu ya harzuka ‘yan majilisar dattijai musammam masu kula da harkokin albarkatun mai na majilisar.

Ga Hassan Maina Kaina da Karin bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:23 0:00

Facebook Forum

Bidiyo

Yadda Wani Mutum Ya Mari Shugaban Faransa Emmanuel Macron
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:37 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Marigayi TB Joshua
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:27 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Gidajen Rediyon Najeriya Sun Gana Da Jami'an Diplomasiyya Kan Rikicin Twitter
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:51 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG