Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Ci Gaba Da Tsare Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Sule Lamido


JIGAWA: Tsohon gwamna Sule Lamido

Kwanan sa biyu Kenan hannun’yan sanda, bayan amsa gayyatar su da tsohon gwamnan yayi a ofishin su dake shiyya ta daya dake Kano.

Jamian ‘yan sandan sun gabatyar da tsohon gwamnan gaban kotun Majistere dake Dutse fadar gwamnatin jihar. Sun gurfanad dashi neko akan yunkurin tunzura ‘yan jigawa akan zaben kanan hukumomi da za ayi a cikin watan yuli mai zuwa.

Kamar yadda yake kunshe cikin takardan korafii da jiharJigawa ta rubuta wa ‘yan sandan.

A yayin zaman kotun da mai sharaa Laminu ke jagoranta, Alhaji Sule Lamido ya musunta wannan tuhumar, kana daga bisani lauyoyin dake kare shi sun nemi kotun da bada shi beli.

Amma mai sharaa Laminu Usman yaki ya bada belin, kuma nan take ya bada Umurnin a tsare tsohon gwamnan gidan yari har zuwa ranar alhamis mai zuwa idan ALLAH ya kaimu domin kotu ta duba bada yiyuwar belin sa ko kuma a’a.

Ga Mamud Ibrahim Kwari da ci gabab rahoton

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:36 0:00

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG