Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Sake Nazarin Gina Madatsar Ruwan Kafin Zaki a Jihar Bauchi

Gwamnatin tarayya za ta sake kafa wani kwamiti don sake nazari akan batun aikin madatsar ruwa na Kafin Zaki da ke janyo cece kuce tsakanin wasu jahohin arewacin Najeriya.

Photo: Mahmut Bozarslan (VOA)

XS
SM
MD
LG