Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Zabe A Jamus, Jam'iyyar Angela Merkel Zata Kai Labari?


Daga hanun dama shugabar Jamus Angela Merkel.
Daga hanun dama shugabar Jamus Angela Merkel.

Yaya masu zabe a Jamus suke kallon manufofin tallafawa bakin haure da shugaba Merkel ta sa a gaba.

Shugabar kasar Jamus Angela Merkel, ta shirya domin watakil jam'iiyyarta ta sha kaye, sakamkon manufofin gwamnatinta a kan bakin haure 'yan gudun hijira,a zaben da ake yi a wasu sassan kasar uku yau Lahadi.

Ana jin jam'iyyar da take adawa da karbar bakin haure, mai ra'ayin mazan jiya da ake kira AFD a takaice, zata taka rawar gani, a babban zaben da za'a yi a kasar tun bayanda hukumomi suka bude kan iyakokinta ga 'yan gudun hijira da bakin haure, su fiyeda milyan daya, a bara.

Fiyeda 'yan kasar milyan 12 ne zasu je rumfunan zabe domin kada kuri'unsu a zaben na yau.

Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG