Labari da Dumi-Duminsa

Ana Zargin EFCC Da CBN Da Rike Makudan Kudin Wani Dan Kasuwa, Kashi Na Biyu, Janairu 09, 2023

Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

A yau shirin Ciki Da Gaskiya ya daura kan batun zargin hukumar EFCC da babban bankin Najeriya CBN kan rike makudan kudaden wani dan kasuwa, ba tare da wani dalili ba.

Saurari cikakken shirin:

Ana Zargin EFCC Da CBN Da Rike Makudan Kudin Wani Dan Kasuwa, Kashi Na Biyu - 10'26"

No media source currently available

XS
SM
MD
LG