Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Zato An Gano Gawar Jakadar Girka


Rundunar ‘yan sandan Brazil tace ta gano wata mota da ta kone kurumus wacce kuma a cikinta suka sami wata gawa da suka yi imanin cewa ta jakadan kasar Girka ne da ya salwance tun kwannaki da dama da suka gabata.

Tashar telebijin ta Globo ce ta nuno wata farar mota da ta kone a wata unguwar talakawa inda ake yawan samun tashe-tashen hankulla a birnin Rio de Janeiro, inda kuma daga nan ne jakadan na Girka, Kyriakos Amiridis ya bace, bayanda yaje ziyartar wasu abokansa dake unguwar.

Tashar Telebijin ta Globo tace lambar motar da ta kone tayi daidai da lambar motar jakadan.

Ofishin jakadancin na Girka dake Brazil dai bai taba cewa jakadan ya bace ba, maimakon haka sunce wai yaje hutu ne kuma ma zai dawo bakin aiki a ran 9 ga watan Janairun sabuwar shekara.

Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46

Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris

BIDIYO: Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:51 0:00

An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris

BIDIYO: An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46
please wait

No media source currently available

0:00 1:45:22 0:00
XS
SM
MD
LG