Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugabar Jamus Angela Merkel ta doke abokin hamaiyar ta a muhawarar da suka yi


Shugabar Jamus Angela Merkel da abokin hanaiyar ta Martin Schultz

Shugabar Jamus ta samu nasarar zama zakara a muhawaar da suka yi tsakanin ta da abokin hamaiyar ta a yayinda sauran makoni uku ayi zabe a kasar

Cikin sauki shugabar Jamus Angela Merkel ta doke abokin hamaiyarta Martin Schultz a muhawarar da suka yi jiya Lahadi ta gidan talibijin na kasar a yayinda suke yakin neman zabe.

A yayinda sauran makoni uku ayi zabe, Mr Schultz tsohon shugaban Majalisar dokokin kungiyar taraiyar turai, ya kasa samun isasshen goyon baya ko kuma farin jinnin cike wagegen gibin dake tsakanin jam’iyarsa da jam’iyar shugaba Merkel ta masu ra’ayin rikau.

Kididigar jin ra’ayin na baya bayan ya nuna cewa jam’iyar Merkel ta masu ra'ayin rikau ta baiwa jam’iyar Mr Shultz ratar kashi goma sha hudu daga cikin dari .

Facebook Forum

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG