Abuja, Najeriya —
SHIRIN AREWA A YAU - Bitar karshen shekara ta 2022 mai ban-kwana inda mu ka dauko daya daga darussa mafiya muhimmanci na yadda a tarihi rikicin manoma da makiyaya ya juye zuwa babban kalubalen tsaro.