Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Bunkasa Tashoshin Tudu Na Teku A Yankin Arewa - Mayu 18, 2022


Nasiru Adamu El Hikaya

Masu sharhi sun ce bude tashosin zai samar da ayyukan yi ga matasa a yankin na arewacin Najeriya da ba shi da iyaka da teku.

Shirin ya tabo batun muhimmancin farfado da masana’antu a yankin arewa da hakan zai bunkasa tattalin arziki da buga misali da kafa tashoshin tudu na teku a yankin da ke nesa da bakin teku don ba da dama ga ‘yan kasuwa da su ke tura kaya ko odar kaya daga ketare ba tare da jigila zuwa tashar teku da ke can kuryar kudu ba.

AREWA A YAU: Bunkasa Tashoshin Tudu Na Teku A Yankin Arewa - 9'44"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:45 0:00

XS
SM
MD
LG