Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Arewa A Yau: Kaucewa Tsattsauran Ra’ayin Da Kan Kai Ga Shiga Ayyukan Ta’addanci A Najeriya, Mayu 25, 2022


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin har ila yau ya tabo batun matsalar makiyaya da manoma a yankin karamar hukumar Jama'a da ke kudancin jihar Kaduna a Najeriya.

Wannan shirin ya tabo batun karfafa sauya akida daga mummunar koyarwa da ta yi nesa da addini da kan kawo tsaurin ra’ayin da kan jefa wasu aukawa ta’addanci irin Boko Haram, DAESH da masu satar mutane. Ziyarar majalisar musulunci ta kasashen yankin Sahel ya karafafa wannan manufa.

Arewa A Yau: Kaucewa Tsattsauran Ra’ayin Da Kan Kai Ga Shiga Ayyukan Ta’addanci A Najeriya – 9’46
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:46 0:00

XS
SM
MD
LG