Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Matsalar Tsaro Da Ta Ke Kara Tabarbarewa Tsakanin Abuja Da Kaduna Biyo Bayan Hari Kan Jirgin Kasa – Afrilu, 20, 2022


Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin Arewa A Yau na wannan makon ya haska fitila kan kalubalen da matafiya ke fuskanta a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja sakamakon matsalolin tsaro, biyo bayan harin da aka kai kan jirgin kasa da ke jigita a hanyar.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:09:45 0:00

XS
SM
MD
LG