Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Rashin Fitar Da Zakkah Na Da Tasiri Wajen Kara Kuncin Talauci A Arewa - 04 Afrilu, 2022


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin Arewa A Yau na wannan mako ya yi duba ne kan yadda wasu al'amura suke tasiri wajen kara mnatsalar talauci a yankin arewacin Najeriya.

Rashin fitar da zakka na da tasiri wajen kara kuncin talauci a arewa. Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi kira ga shugaba Buhari kai tsaye ya bude taskar abinci don tallafawa jama'a musamman a wannan wata na ramadan. Sauran malamai ma sun yi karin bayani kan bukatar kyautatawa makwabtaka da sauran miskinai.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:09:38 0:00
XS
SM
MD
LG