Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Matsalar Tabarbarewar Tsaro a Arewacin Najeriya, Maris 30, 2022


Nasiru Adamu El Hikaya

Arewacin Najeriya ya jima yana fama da matsalolin tsaron abin da ya kama daga arewa maso gabashi zuwa arewa maso yammaci, wadanda ke fama da hare-haren 'yan ta'adda.

Lamuran tabarbarewar tsaro a Arewancin Najeriya da yadda za a sami bakin zare don warware wannan matsala.

AREWA A YAU: Matsalar Tabarbarewar Tsaro A Arewacin Najeriya - 9'20"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:39 0:00

XS
SM
MD
LG