Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taraba: Ba Ayi Zabe Ba a Wasu Yankuna

Rahotanni daga jihar Taraba na cewa akwai wasu yankuna na kudancin jihar da ba’a gudanar da zabe ba, lamarin da ya tayar da hankulan al’ummomin yankunan.

Photo: VOA

XS
SM
MD
LG