Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Ce Kasar Na Samun Nasara A Yakin


Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Ce Kasar Na Samun Nasara A Yakin
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:21 0:00

Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Farouk Yahaya ya ce kasar na samun gagarumar nasara a yakin da ake yi da mayakan Boko Haram a Arewa maso Gabas da kuma ‘yan bindiga a Arewa maso yamma.

XS
SM
MD
LG