Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mataimakin Shugaban Najeriya Ya Gana Da Matasa

Matasa a Najeriya 'yan rajin kawar da shamakin shekara a siyasa sun gana da mataimakin shugaban kasa Yemi Osibanjo a kokarin su na ganin gwamnatin tarayya ta basu goyon baya kan akidar tasu.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG