Accessibility links

Majalisar dattawan Najeriya ta ki amincewa da gyare-gyaren kundin tsarin mulki da dama.

Majalisar Dattawan Najeriya ta yi watsi da yawancin batutuwan da kwamitin gyaran kundin tsarin mulki ya gabatar. Daya daga cikin 'yan kwamitin gyaran kundin tsarin mulkin Abu Ibrahim ya yiwa wakiliyar Sashen Hausa Madina Dauda bayanin abun da ya sa a ka yi watsi da kirkiro da sababin jahohi a Najeriya.

XS
SM
MD
LG