Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babu Zakara A Zaben Gwamnan Jihar Osun


INEC
INEC

Anyi kan kan kan a zaben gwamnan jihar Osun ta Najeriya

A halin yanzu dai an kammala zaben jihar Osun sai dai hukumar zaben tace ba wanda ya zama zakara a wannan zaben, domin ‘yan takarar sunyi Kankan.

Kakakin hukumar Zaben Aliyu Bello ya shaidawa wakilin mu Hassan Umaru Tambuwal cewa jamiyyu biyu APC da PDP suke kan gaba da kuri’u dai-dai da juna.

Yace wannan yasa tilas sai an baiwa runfunan da basu sami damar yin zabe damar kada kuri'un su ne za'a sami wanda yayi nasara.

Ga Hassan Umaru Tambuwal da Karin bayani cikin wannan rahoton.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:15 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG