Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Tsamin Dangantaka Tsakanin Najeriya Da Nijar Sakamakon Juyin Mulki - Agusta 16, 2023

Murtala Sanyinna
Murtala Sanyinna

A daidai lokacin da sojojin juyin mulki a Nijar suka kuduri aniyar hukunta hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum, zarge-zarge na kara fadada kan hannun tsohon shugaban kasar Muhammadu Issouhou a juyin mulkin.

Saurari cikakken shirin:

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Tsamin Dangantaka Tsakanin Najeriya Da Nijar  Sakamakon Juyin Mulki? - Agusta 16, 2023

No media source currently available

XS
SM
MD
LG