Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

BAKI MAI YANKA WUYA: Muhawara Kan Kudurin Doka Mai Neman Kayyade Mafi Karancin Ilimin 'Yan Siyasa-10, 28,2020


Murtala Faruk Sanyinna

Kafin Majalisar dokokin tarayyar Najeriya ta tafi hutun ba shiri bayan bullar cutar Coronavirus ta fara tattaunawa kan batun kayyade ilimin shugabannin siyasa.

Saurari cikakken bayani:

BAKI MAI YANKA WUYA: Muhawara Kan Kudurin Doka Mai Neman Kayyade Mafi Karancin Ilimin 'Yan Siyasa-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:57 0:00  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG