Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bakin Hauren Afirka Sun Isa Gabar Spain Bayan Ceto Su

Duk da yawan mutuwa a kogin Bahar Rum da bakin hauren Afirka masu aniyar zuwa Turai ke yi wannan bai hana wasu 'yan Afirka cigaba da daukar kasadar ratsa kogin Bahar Rum don isa kasashen jar fata ba. Na baya-bayan nan su ne wasu kimanin 310 da aka ceto a Bahar Rum.

Wani dan yaro daga cikin bakin hauren da aka ceto Photo: AP

XS
SM
MD
LG