Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bam Ya Kashe Akalla Mutane Tara A Syria


Barnar da bam din yayi
Barnar da bam din yayi

Akalla mutane 9 suka rasa rayukkansu a lokacinda wani bam da aka saka a cikin wata mota ya tashi a wani gari dake bakin gabar teku a kasar Syria

.Wannan shine karon farko da ake samun irin wannan tashin hankalin tun bayanda aka soma aiwatarda yarjejeniyar sulhu a makon jiya, a cewar kafofin watsa labaran kasar.

Wata kungiyar kare hakkin mutanen Syria da mazauninta yake a Ingila mai suna “Observatory” ma cewa tayi mutanen da suka hallaka sun kai 14.

Daman tun ma kafin wannan ta faru, yarjejeniyar tsagaita fadan ta soma tangal-tangal bayanda sojan gwamnati suka tsananta hare-haren da suke kaiwa a kusa da Damascus, babban birnin kasar, yayinda su kuma mayakan ‘yantawaye suka fara bayyana anniyarsu ta janyewa daga taron karfafa sulhun da ake shirin yi a cikin watan nan.

Rasha, Turkiyya da Iran ne ke jagorancin shirya wannan taron sulhun da ake son yi a kasar Kazakhstan.

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG