Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Batun Tabarbarewar Arziki Shi Ne Jigon Jawabin Gaisuwar Sallah Na Shugabannin Najeriya


Shugaba Muhammad Buhari

Batun tabarbarewar tattalin arzikin Najeriya shi ne ya dauke hankalin shugabannin Najeriya, walau shugabannin siyasa ko sarakuna a sakonsu na sallah da suka yiwa jama'a

Batun koma bayan tattalin arzikin Najeriya wanda ya haddasa tsadar rayuwa shi ne kan gaba a jawaban shugabannin kasar.

Shugaban kasar Buhari ya jinjinawa 'yan Najeriya dangane da jimriyarsu tare da yi masu alkawarin yin aiki tukuru domin farfado da tattalin arzikin kasar

Ga cikakken bayani daga Dimokradiya na Sahabo Imam Aliyu

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:31 0:00

XS
SM
MD
LG